Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Batun Kafa Rundunonin 'Yan Sandan Jihohi, Kashi Na 4 - Afrilu 16, 2024 00:47 Afrilu 16, 2024 Hadiza Kyari Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin "Tsaka Mai Wuya" na wannan makon ya ci gaba da maida hankali ne kan kafa rundunonin 'yan sanda na jiha-jiha don magance matsalar tsaro da ta addabi Najeriya musamman arewancin kasar. Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto: Your browser doesn’t support HTML5 TSAKA MAI WUYA