Jama'a Da Dama Sun Hallara A gurin Taron Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa a Birnin Abuja.
Taron Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Abuja
Wani Mutum Yazo Halattar Taron Farko Akan Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Abuja, Agusta 28, 2015.
Jami'an Tsaro Zasu Shiga Wurin Taron Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Abuja.
Cinhaci Da Rashawa A Nijeriya.
Adawa Da Cin Hanci Da Rashawa