Kungiyar tarayyar Turai da kungiyar kasashen Afirka suna taro, Nuwamba 12, 2015.
Taron warware matsalolin kwararar 'yan ci rani zuwa Turai
Bakin haure na kokarin kaiwa gabar tekun Turai
Badakalar 'yan sanda da 'yan gudun hijira masu kokarin shiga Turai
Shingen waya mai kaifi don hana bakin da ke kwararowa shiga kasashe irin su Hungary.
Aikin ceton bakin haure daga halaka a ruwa
Wata 'yar gudun hijira Abukar Ali Rahma da danta
Kwalekwalen 'yan gudun hijira a jirkice
Shugabar Jamus Angela Merkel ta isa wajen taron
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou lokacin da ya isa wajen taron
Masu zanga-zangar lumana game da matsalar 'yan gudun hijira
Shugaban Birtaniya David Cameron a lokacin da ya isa wajen taron