Yau ce zagayowar ranar mata ta duniya wacce Majalisar Dinkin Duniya ta ware.Ga shi nan ana bikin ranar a jihar Tahoua ta Janhuriyar Nijar.
Mata Na Bikin Ranarsu Ta Duniya A Tahoua
Mata a Jihar Tahaou da ke Janhuriyar Nijar
Mata a Jihar Tahaou da ke Janhuriyar Nijar