Shugaba Trump A Taron Liyafar Cin Abinci A Singapore Tare Da Fryime Minista Lee Hsien Loon
Jamian tsaron Singapore
Shugaban Korea Ta Arewa Kim Jong Un ya isa Singapore Yuni 10, 2018 KCNA via Reuters
Shugaba Trump a taron liyafar cin abinci a Singapore tare da Fryime Minista Lee Hsien Loong a babbar dakin taron Istana a Singapore Yuni 11, 2018. (Ministry of Communications and Information, Singapore/Handout via Reuters)
Mutane tsaye a Singapore
Shugaba Trump da Sakataren maaikatar harkokin wajen Amurka Mike Pompeo da John Kelly a taron liyafar cin abinci a Singapore tare da Fryime Minista Lee Hsien Loong a babbar dakin taron Istana a Singapore Yuni 11, 2018. (Ministry of Communications and Information, Singapore/Handout via Reuters)
Shugaba Donald Trump a Singapore
Shugaban Amurka Donald Trump da wasu manyan maikatan gwamnatin sa a liyafar cin abinci a Singapore
Yan sandan Singapore a yankin tekun Sentosa