Abun dake faruwa a zaben kananan hukumomin da aka yi bata sake zani ba domin haka aya faru a lokacin da PDP ke rike da madafin ikon kasar
WASHINGTON DC —
Zabukan kananan hukumomi da aka yi a jihohi daban daban kusan babu banbanci da abun da ya wakana yayinda PDP ke kan mulki.
GWMNAN JIHAR NEJA Alhaji Abubakar Sani Bello NA apc da shi ma ya lashe zaben duk kananan hukumomin jiharsa
Da ana zaton biyo bayan furucin Shugaba Muhammad Buhari bayan ya lashe zaben shugaban kasa za'a samu canji amma hakan bai faru ba.
Ga bayani.
Your browser doesn’t support HTML5
Shin Me Ya Sa Babu Banbanci Kan Zaben Kananan Hukumomi Tsakanin PDP da APC? - 10' 18"