Hotunan Shugaban Najeriya Muhammad Buhari da Sabbin Ministocin Najeriya a Bikin Rantsar Dasu a Abuja.
Sabbin Ministocin Najeriya Da Shugaba Buhari
Ministan Sufuri Rotimi Ameachi
Jerin Sabbin Minstoci a Bikin Rantsar Dasu a Abuja
Ministan Makamashi, Ayyuka da Samar da Gidaje Babatunde Fashola da Ministan Yada Labarai Lai Mohammed
Ministan Harkokin Cikin Gida Abdulrahaman Bello Dambazau
Ministan Sufuri Rotimi Ameachi Suna Gaisawa da Shugaba Buhari
Ministan Karkokin Ma'adinai