Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta kama wasu mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram, ciki har da wadanda suka tabbatar da cewa sun taimaka wajen sace 'yan matan Chibok daga makarantarsu.
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Ta Nuna Wasu Kwamandojin Kungiyar Boko Haram Da Ta Kama
Mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram da rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama
Wasu makamai da aka kwace daga mayakan kungiyar Boko Haram