Ranar Tunawa Da Nasarar Yakin Duniya Na Biyu

Dakarun kasar Rasha sunyi pareti a babban birnin Moscow

Paretin Sojojin a birnin St. Petersburg dake Rasha.

Ranar tunawa da nasar da aka yi akan Nazi na Jamus a lokacin yakin duniya na biyu, garin Kiev dake Ukrain.

Wani tsohon soji da yayi yakin duniya na biyu ya karrama wannan mutun mutumi a Tiblisi dake Georgia.
A can garin Minsk dake Belarus mutane sun fito da hotunan yan uwansu da suka mutu a lokacin yakin duniya na biyu.
A garin Jerusalem dake Isra'ila tsoffin sojoji da suka yi yakin duniya na biyu sun fito wajen pareti.