Hotuna Daga Sassan Duniya Daban Daban

Hoton dake nuna yadda yara ke kwasar bulon kasa a New Delhi ta kasar Indiya

Yadda matafiya ke ketara gadar Jiaozhou a kasar China.
 

Gungun 'yan kungiyar masu tseren kekuna

 

Jama'a na kallon yadda 'yan tseren Kekuna Masu Gangarowa Daga Sama ke fafatawa a gasar karshe a Colombia.

 

Xorijdan qaytgan yo'lovchilar aeroport yaqinidagi mehmonxonada 10 kun mobaynida karantinda qoladi. London.

Dan sandan kwantar da tarzoma dauke da bindigar harba tiya-gas

 

Wani matasahi daga cikin masu zanga zangar goyon bayan jam'iyyar adawa a Kenya

 

Wani magidanci dan gudun hijira daga kasar Afganistan na addu'a

 

Mai wasan gargajiya a kasar indiya yayin da take shirin fara wasa.

 

Wani matashi Sanye da kayan wasan wuta a wata jami'a