Shirin na wannan makon ya tattauna da gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, inda ya bayyana mana irin kokarin da gwamnatinsa ke yi wajen taimakawa manoma a jiharsa da kayayyakin aiki noma.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Za Mu Taimakawa Manoman Rani A Sokoto Da Kayan Aiki - Aminu Waziri Tambuwal