A yayin da al’ummar Musulmi ke gudanar da azumin watan Ramadan, wasu ‘yan Nijar sun bayyana damuwa a game da tsadar farashin kayan marmari wadanda aka fi amfani da su domin buda baki.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Wasu 'Yan Nijar Suka Koka Kan Tsadar Kayan Marmari.mp3