Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da daya daga cikin shugabannin manoma a jihar Jigawa, inda ya bayyana irin matsalolin da ke damun su, kama daga tsadar man fetur da na rayuwa da kuma satar kayan amfani gona.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Tsadar Man Fetur Da Satar Kayan Amfani Gona Ke Barazana Ga Manoma A Najeriya, Kashi Na Daya - Agusta 29, 2023