Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na uku kuma na karshe na yadda manoman kayan gwari ke tafka asara ta biliyoyin Naira a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, saboda rashin wurin adana kayan.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Monoman Kayan Gwari Ke Tafka Asarar Biliyoyin Naira A Sokoto 7'00.mp3