Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon zai duba batun abun makiyaya su ke so su ga gwamnati ta yi musu da kuma irin dabaru da ma'aikatar za ta yi wajen samar da tsaro da inganta yanayi kiwo.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ma'aikata Mai Kula Da Makiyaya Zata Taka Rawa Wajen Samar Da Tsaro A Neja 6'40.mp3