Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da wasu 'yan kasuwa daga jamhuriyar Nijar, wadanda suka bayyana mana irin yadda kayan masarufi su ka yi tsada sosai a wannan lokaci.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Kayan Masarufi Su Ka Yi Tashin Gwauron Zabi A Nijar 7'00.mp3