NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Farashin Kayan Masarufi Suka Yi Sauki Lokacin Ramadan - Maris 04, 2025

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun yadda kayan masarufi suka yi sauki a watan Ramadan. Masu sayar da kayan masarufi da masu saya sun bayyana yadda suka ji da wannan sauki da aka samu.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Farashin Kayan Masarufi Suka Yi Sauki Lokacin Ramadan.mp3