A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, wakiliyarmu a Abuja Shamsiyya Hamza Ibrahim, ta tattauna mana da Sakataran Hadaddiyar Kungiyar Manoma Da Masu Sarrafa Roba a Najeriya, Dr. Bello Nuhu Dogondaji, kan taron da suka gudanar na farfado da noma da sarrafa roba a Najeriya.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Aka Gudanar Da Taron Farfado Da Noma Da Sarrafa Roba A Najeriya