Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun kiran da wasu 'yan kasuwa su ka yiwa gwamnatin Najeirya da kuma dalilan da suka kawo tsadar kayan masarufi.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu 'Yan Najeriya Sun Koka Kan Tsadar Rayuwa Da Hauhawar Farashin Kayan Masarufi 7'03.mp3