Shirin na wannan makon, ya tattauna da wasu manoma daga jihohin Jigawa da Kebbi, kan abun suke fatan ganin sabbin gwamnatoci da za’a zaba a Najeriya daga matakin jihohi da tarayya za su yi musu, don share mu su hawayen su.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu Matsaloli Da Manoma Ke Fatan Sabbin Gwamnatoci Da Za'a Zaba a Najeriya Su Magance Musu.mp3