Shirin na wannan makon, ya tattauna da wasu manoma daga jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya, kan irin matsalolin da ke damunsu da kuma abubuwan da suke fatan sabuwar gwamnati da za'a zaba ta yi mu su.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu Daga Cikin Matsalolin Da Manoman Jihar Kebbi Ke Fatan Sabuwa Gwamnati Ta Magance Musu.mp3