Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai yi bitar wasu daga cikin muhimman batutuwa da muka kawo muku a wannan shekara ta 2023 da muke bankwana da ita.
Shirin ya duba batun yadda Ministan Harkokin Noma na Najeriya Sanata Abubakar Kyari ya kaddamar da noman rani na bana a jihar Jigawa da kuma yadda wasu masu hada-hadar dabbobi suka koka kan rufe iyakokin Nijar da Najeriya, bayan da sojojin suka yi juyin mulki a watan Yulin da ya gabata.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Waiwaye - Yadda Rufe Iyaka Nijar Da Najeriya Ya Shafi Masu Hada-hadar Dabbobi Da Kaddamar Da Noman Rani A Najeriya.mp3