WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba yarjejeniyar da aka kulla tsakanin Najeriya da Ghana domin bunkasa samar da kayan abinci a kasashen.
Saurari sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Najeriya Da Ghana Sun Kulla Yarjejeniyar Samar Da Kayan Abinci 7'15.mp3