Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya duba wasu matsaloli da kalubale da wasu manoma suke fuskanta a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manona Suke Fuskanta A Jihar Bauchi PT1