Shirin noma tushen arziki na wannan makon zai daura ne a inda muka tsaya a makon da ya gabata, inda shugaban manoman alkama ta Najeriya reshen jihar Bauchi, Muhammad Juli Adamu, ya fara bayyana matsaloli da kalubale da suke fuskanta.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Wasu Manoma Suke Fuskanta A Jihar Bauchi PT3