NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Noma Da Hada-Hadar Tattasai A Jihar Diffa Na Neman Dauki Daga Hukumomi, Kashin Na Biyu - Agusta 24, 2021

Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon za mu kawo muku karashen rahoton da wakilin mu Souley Moumouni Barma ya hada mana kan kiran da wasu manoma da masu kamun kifi suka yi na hukumomi su kawo musu dauki a jihar Diffa.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Noma Da Hada-Hadar Tattasai A Jihar Diffa Na Neman Dauki Daga Hukumomi