Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na uku kuma na karshe na tattaunawa da wasu masu hada hadar dabbobi a tsakanin Najeriya da Nijar, inda suka koka kan rufe iyakokin kasashen biyu sakamakon matakin da kungiyar ECOWAS ta dauka na kakaba wa sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar takunkumi.
Saurari shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Hada-Hadar Dabbobi Sun Koka Kan Rufe Iyakokin Najeriya Da Nijar 6'50.mp3