Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya duba batun tashin gwauran zabi da kayan marmari suka yi a Nijar da kuma yadda 'yan kasuwa suka koka a Ghana kan tsadar kaya masarufi.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Kayan Marmari Sun Yi Tashin Gwauran Zabi A Nijar, 'Yan Kasuwa Sun Koka A Ghana Tsadar Kaya.mp3