A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, wakiliyarmu a Filato, Zainab Babaji ta tattauna mana da Babban Sakataran Hukumar Binciken Harkokin Noma ta Najeriya, Farfesa Garba Hamidu Sharubutu, inda ya yi karin haske kan karin kudaden bincike da zuba jari a harkokin Noma da kuma irin matsalolin da su ke fuskanta.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar Binciken Harkokin Noma ta Najeriya Tayi Karin Haske Kan Kudaden Bincike Da Zuba Jari - P1