A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, Babban Sakataran Hukumar Binciken Harkokin Noma ta Najeriya, Farfesa Garba Hamidu Sharubutu, ya yi karin haske kan zuba jari a harkokin Noma da kuma batun yin ruga.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Kudaden Bincike Da Zuba Jari Zai Taimakawa Harkokin Noma a Najeriya - PT2