Shirin na wannan makon ya tattauna da Ministan Harkokin Noma da Raya Karkara a Najeriya, Dakta Mohammad Mahmud Abubakar, kan tayin da kasar Ukraine ta yiwa Najeriya na tallafa mata da hatsi da kuma kafa cibiyoyin hatsi a kasar.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayanin Kan Tayin Da Ukraine Ta Yiwa Najeriya Na Kafa Cibiyoyin Hatsi.mp3