Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da Gwamnan jihar Katsina, Dikkon Umar Radda, kan tsari da kuma irin matakan da suke dauka, domin inganta noman rani a jihar.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakan Da Gwamnatin Katsina Ke Dauka Don Inganta Noman Rani '6"33".mp3