Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya duba taron da Hukumar da ke kula da yankunan da ke samar da wutar lantarki a Najeriya (HYPADEC), tayi da wasu jihohi 10, kan yadda za'a inganta samar da abinci.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar HYPADEC Zata Tallafawa Jihohi 10 Da Ke Samar Da Wutar Lantarki Da Kayan Aiki Don Samar Da Abinci.mp3