Shirin noma tushen arziki na wannan makon, ya tattauna da Zeinabou Hamani ta kungiyar Agri for peace kan shawarwarin da Jamhiruyar Nijar zata gabatar a taron Majalisar Dinkin Duniya.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Zeinabou Hamani Kan Shawarwarin Da Jamhiruyar Nijar Zata Gabatar A Taron MDD