Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, muna tataunawa ne da Muhammad Sani Kanya, akan irin matsalolin da manoma suke fuskanta a Najeriya.
A cikin shirinmu na wannan makon, zamu daura ne a inda muka tsaya, wanda bakon namu ya cigaba da zayyano irin matsalolin da manoma ke fama da su a ‘yan shekarun nan.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Manomi Kan Irin Kalubalen Da suke Fuskanta a Najeriya - 6'50