Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, muna tataunawa ne da Muhammad Sani Kanya, akan irin matsalolin da manoma suke fuskanta a Najeriya.
A cikin shirinmu na wannan makon, wakiliyarmu Hauwa Umar ta tambaye shi ta yaya yake gani za’a wayar da kan manoman da suke karkara?
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Manomi Kan Irin Kalubalen Da suke Fuskanta a Najeriya