Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai daura a inda muka tsaya a tattauna da Malam Ado Sani, kwararre a harkar ruwa da noma, kan abin da ke haddasa ambaliyar ruwan sama da matakan da manoma ya kamata su dauka.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Malam Ado Sani Kan Ambaliyar Ruwan Sama Da Matakan Da Manoma Za Su Dauka