WASHINGTON D.C. —
Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya duba batun bayar da tallafi ko bashi ga manoma a Najeriya, domin bunkasa harkokin noma a kasar.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Harkokin Noma A Kan Batun Bunkasa Noma A Najeriya.mp3