Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu na batun shirin gwamnatin Najeriya na kirkiro da sabuwar ma'aikatar kula da bunkasa kiyo a kasar.
Saurari cikakken rahoto na musamman da wakilinmu Muhammad Nasir ya hada mana.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Batun Shirin Gwamnatin Najeriya Na Kirkiro Da Sabuwar Ma'aikatar Kula Da Bunkasa Kiyo 8'38".mp3