Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da shugaban kamfanin AgTech Innovation Labs, kan rangadin da wata tawagar Bankin Ci Gaban Afirka wato AfDB tayi a jihar Taraba, inda suka gana da mahukantar jihar tare da manoma. A bangaren Sashen Kasuwa kuwa, za ku ji irin yadda farashin wasu kayan masarufi ya kasance.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Bankin AFDB Zai Taimakawa Wasu Manoma Da Shawarwari Da Dabaru Da Kayan Aikin Noma Na Zamani.mp3