Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya duba batun tsuntsayen Jan-Baki da ke lalata amfanin gona a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: An Fara Feshin Maganin Kashe Tsuntsayen Jan-Baki Da Ke Lalata Amfanin Gona A Bauchi.mp3