Shirin na wannan mako ya maida hankali ne akan harkokin nakasassun Abuja inda wakiliyar muryar Amurka Medina Dauda ta tantauna da Ibrahim sagir daya daga cikin shugabanin kungiyar masu bukata ta musamman bugo da kari sarkin ‘yan kasuwa nakasassun birnin tarayyar Najeriya.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASSA BA KASAWA BA: Bayani Akan Tsarin Zamantakewar Nakasassun Abuja A Kungiyance, Kashi Na 2 - Yuni 09, 2022