NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa na wannan makon,mun sauka ne a Yola fadar mulkin jihar Adamawa dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya inda muka tattauna da wani mai nakasa mai sana’ar DJ.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mai Nakasa Da Ya Rungumi Aikin DJ A Jihar Adamawa, Yuli 20, 2023.mp3