NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon mun tabo batun muhimmancin ilimin zamani a rayuwar yara da yadda takunkumin da kasashen yammacin Afrika suka kakaba wa Nijar ya rutsa da kayayakin karatun nakasassu a bana.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Takunkumin Kasashen Afirka Ya Shafi İlmîn Nakasassun Yara A Nijar, Oktoba 12, 2023.mp3