NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali kan rangadin da mai ba sakataren MDD shawara a kan batutuwan da suka shafi masu bukata ta musamman Sara Minkara ta gudanar a Najeriya daga ranar 5 zuwa 7 ga watan Oktoban 2022 a lokaci guda kenan da wata ziyarar da ta kai ta kasar Quatar.
NAKASA BA KASA BA: Rangadin Da Sakataren MDD Sara Minkara Ta Kai Najeriya, Oktoba 13, 2022
NAKASA BA KASA BA: Rangadin Da Sakataren MDD Sara Minkara Ta Kai Najeriya, Oktoba 13, 2022
Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASA BA: Rangadin Da Sakataren MDD Sara Minkara Ta Kai Najeriya, Oktoba 13, 2022.mp3