A shirin Nakasa na wannan makon yi batun wani makaho ne dake karatu a jami’ar jihar Sakkwato dake Najeriya wanda ya kudiri aniyar cimma burinsa na zama malamin jami’a.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Makaho Dalibi Mai Burin Zama Malamin Jami’a, Yuli 17, 2024.mp3