NAKASA BA KASAWA BA: A cikin shirin NAKASA BA KASAWA BA na wanna makon mun nufi kasar Ghana inda muka zanta da wani ‘dan kwallon guragu da ke taka leda wa wata kungiya a Kumasi.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani ‘Dan Kwallon Guragu Mai Taka Rawar Gani A Birnin Kumasi, Ghana, Maris 31, 2022