Shirin na wannan makon yana bankwana da Aminu Yaro dan kwallon guragu dake buga wa kungiyar Ashanti Warriors Kumasi a kasar Ghana. Matashin dan wasan wanda asalinsa dan Nijer ne da ya lakanci sana’ar sakar kujeru da dinkin tamola.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASA BA: Ci Gaba Da Kuma Bankwana Da Aminu Yaro Dan Kwallon Guragu Dake Bugawa Kungiyar Ashanti Warriors A Ghana, Afrilu 14, 2022