A shirin Nakasa na wannan makon mun zagaya Ghana, Nijar da Saudiyya ne domin jin wainar da nakasassu ke toyawa a wadanan kasashe a fannin siyasa da harkokin tattalin arziki.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Nakasassu A Fannin Tattalin Arzikn Ghana, Nijar Da Saudiya, Disamba 25, 2024.MP3