NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa na wannan makon, mun karbi bakunin makaho ‘dan asalin jihar Kano Awwalu Salihu dake kanikanci a Abuja wanda ya fara da bayyana tarihin rayuwarsa.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Bakanike Mai Nakasa, ‘Dan Jihar Adamawa Mazaunin Jihar Enugu, Yuli 06, 2023.mp3